Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa Ahlul Bayt (as) - ABNA - ya bayar da rahotan cewa: an gudanar da wata gagarumin zanga-zanga a birnin Paris na kasar Faransa domin nuna rashin amincewa da kuma yin Allah wadai da hare-hare da ta’addanci da sojojin yahudawan sahyoniya suke kaiwa a Gaza.





















Your Comment